Zuma Times Hausa has exclusively reported that the above young man
named Haliru who joined a secret cult, was asked to bring his mother for
sacrifice, and the evil son beheaded his mother named Zandi in the
North-eastern Nigeria.
Below is how Zuma Times reported the story in Hausa language;
"Wani Ya Yi Zindir Sannan Ya Yanka Mahaifiyarsa Don Tsaf
"Wani mutum ne mai suna Haliru wanda aka kama ya yi zindir,
haihuwar uwarsa sannan yana yanka mahaifiyarsa a yayin da mutane suka
falga da abunda ya ke yi sai suka yi saurin fadawa jami'an tsaro.
"A nan ne jami'an tsaron suka cafko shi suka tafi da shi tare
da kan mahaifiyarsa. Da 'yan jarida ke tambayarsa dadilin yin haka sai
ya bayyana cewa ya shiga kungiyar asiri ne bayan sun yarda da shi ne sai
suka umarce shi da ya kawo mahaifiyarsa.
"Bayan na kawo ta sai suka ce suna bukatar kanta kuma in
tambatar da idan zan yanka ta na yi zindir, a lokacin ne asirina ya tonu
bayan na yankata ina kokarin insa aleda na kai musu."
No comments:
Post a Comment